Mutanen Masalit

Mutanen Masalit
Yankuna masu yawan jama'a
Cadi da Sudan
Tutar ƴan kabilar Masalit
African throwing knives Masalit.

Masalit ( Masalit : masala / masara. Larabci: ماساليت‎ ) kabila ce dake zaune a yammacin Sudan da gabashin Chadi . Suna magana da yaren Masalit, wanda ke cikin dangin yarukan Nilo-Saharan .


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search